AMBALIYAR RUWA: Mata 25 sun haihu a sansanin da aka kebe wa wadanda suka rasa matsugunan su a jihar Jigawa
Ya ce sarkin Gumel da sarkin Dutse Nuhu Muhammad-Sanusi sun tallafa musu da kayan abinci tun da suka shigo sansanin.
Ya ce sarkin Gumel da sarkin Dutse Nuhu Muhammad-Sanusi sun tallafa musu da kayan abinci tun da suka shigo sansanin.
Rundunar ta kama wadannan mutane bayan ƙaran da mahaifiyar jaririn ta kawo ofishin ƴan sanda game da bacewar jaririn ta.
Shayar da yaro ruwan nono zalla na tsawon watanni shida hanya ce dake taimaka wa wajen inganta lafiyar yaro da ...
Mace za ta iya kiyaye sauran sharuddan gujewa wa kamuwa da cutar koda bata da takunkumin rufe baki da hanci.
Likitocin kasar Danish sun gudanar da bincike inda suka gano cewa an samu ragowa a haihuwan a duniya gaba da.
Jagoran likitocin Giuseppe Faraco yace gishiri na dauke da sinadarin dake hana mutum samun kaifin kwakwalwa.
Likitan ya ce ba gaskiya bane kuma cewa da ake yi wai maniyyin namiji na gurbata ruwan nonon da jariri ...
Cutar 'Syphilis' cuta ce da ake kamuwa da ita ta hanyar jima’I da amfani da bandakin da bashi da tsafta.
Sai dai har yanzu ba a kammala tattance ingancin maganin ba.
Nebo ya kuma yi kira ga gwamnati da ta gina cibiyoyin kiwon lafiya kusa da mutane domin su sami saukin ...