KULLE TIWITA: Ƙungiyoyi biyar da ‘yan jarida huɗu sun maka gwamnatin Buhari gaban Kotun ECOWAS
'Media Defence' ta shahara wajen bai wa 'yan jarida, 'yan ƙasa da kafafen yaɗa labarai masu zaman kan su kariya ...
'Media Defence' ta shahara wajen bai wa 'yan jarida, 'yan ƙasa da kafafen yaɗa labarai masu zaman kan su kariya ...
Amma kuma cewa ya yi ya mari dan jaridar ne saboda ya yi tuki, ya bi ta hannun da doka ...
Editocin biyu sun yi murabus daga jaridar Daily Trust a cikin wannan shekara ta 2020.
Ministar ta yi bayanin cewa cika shekara daya da kirkiro ma'aikatar ya sa tilas su dage sosai.
Jihar Kano dai ta fi sauran jihohin Arewa yawan gidajen radiyo masu zaman kan su.
Za a iya kunawa cewa cikin 2017 an daure 255,yayin da a 2018aka daure har 273.
Ministan Harkokin Kwadago, Chris Ngige ne ya bayyana cimma yarjejeniyar a yau Juma'a bayan sun tashi daga taron.
Dapo kuma ya hori ma’aikatan sa su tsaya kan turbar ka’idojin aikin jarida.
PREMIUM TIMES ta hakkake cewa an kwarmata wa Kemi wasikar da jaridar ta aika hedikwatar NYSC a ranar 1Ga Yuni, ...
Imam fitaccen dan jarida ne da ya fara aiki jarida a New Nigeria dake Kaduna.