Iyaye sun koka kan yadda malaman makarantar Firamare na Kawo, suka kora yara titunan Kaduna
A makarantar Firamaren, malamai sun kora kananna yara 'yan shekara 3 zuwa bakwai kan tituna domin taya su yin zanga-zanga.
A makarantar Firamaren, malamai sun kora kananna yara 'yan shekara 3 zuwa bakwai kan tituna domin taya su yin zanga-zanga.
Ango wanda shine Sakataren kungiyar malamai NUT, ya ce a gaskiya gwamna El-Rufai bai kyata wa malamai ba da ya ...
Oloyede ya yi tir da yadda wasu jami’o’i ke daukar dalibai fiye da yadda ka’ida ta ce a dauka.
‘’Menene dalilin rubuta jarabawar da ba za a karbi sakamakon ta ba’’.
Hukumar shirya jarabawar shiga jami’o’i na Kasa JAMB ta sa ranar daya ga watan Yuli domin sake ba daliban da ...
Yau Talata da misalin karfe 9:10 na safe ne gobara ta tashi a ofishin kula da jarabawar sakandare ta WAEC ...