WASSCE: Gwamnatin Tarayya ta ce ta na kan matsayar cewa dalibai ba za su zauna jarabawar a 2020 ba
Ya ce wani koma-baya ne ga matasan Najeriya milyan 1.5 da ke rubuta jarabawar WASSCE a duk shekara a Najeriya.
Ya ce wani koma-baya ne ga matasan Najeriya milyan 1.5 da ke rubuta jarabawar WASSCE a duk shekara a Najeriya.
Baya ga satar ansa, an akam wasu a dalilin yin dabanci a wuraren jarabawa, buga takardun jarabawa na karya da ...
Adamu ya ce za a dauki mumunar mataki kan duk jami’ar da bata yi haka ba.
Daga yanzu rubuta jarabawar JAMB sai kana da katin zama dan kasa
Salim, wanda Farfesa ne, ya bar shugabancin JAMB cikin 2006.
Franklin wanda dan asalin Jihar Imo ne, ya samu maki 347, kuma ya nemi shiga Jami’ar Lagos.
Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Jami’a ta Kasa (JAMB), ta bayyana cewa jarabawar JAMB ta fito yau Asabar.
Ya ce JAMB ta makala kyamarori a dukkan cibiyoyin rubuta JAMB 700 da ke fadin kasar nan.
Sai dai har yanzu hukumar bata sanar da ranar da za a fara rubuta ainihin jarabawar ba.
Ba za a kara wa'adin yin rajistar JAMB ta 2019 ba