BARKEWAR RIKICI: An saka dokar hana zirga-zirga a garin Jangebe jihar Zamfara
Matasan sun yi wa wasu jami'an gwamnati ruwan duwatsu wanda a ciki akwai kakakin majalisar dokokin jihar Nasiru Magarya.
Matasan sun yi wa wasu jami'an gwamnati ruwan duwatsu wanda a ciki akwai kakakin majalisar dokokin jihar Nasiru Magarya.
Hafsat ta ce sun yi tafiya mai tsawon gaske kafin su isa maboyan 'yan bindigan.
Matawalle ya ce, tuni har ya sanar da jami'an tsaro su gudanar da bincike akai, kuma shi da kansa ya ...
A hira da gwamna matawalle yayi da Radiyon Tarayya kai tsaye a safiyar Talata, ya ce dalibai 279 ne aka ...
Gwamna Matawalle ya bayyana cewa tuni gwamnati ta aika da jami’an tsaro domin a ceto wadannan yaran makaranta.
Gwamna Matawalle ya bayyana cewa tuni gwamnati ta aika da jami'an tsaro domin a ceto wadannan yaran makaranta.