TA KWABE WA PDP A FILATO: PDP ta afka cikin rudani bayan janye goyon baya ga Atiku da Jang ya yi
Sai dai kuma wata kungiya mai suna 'Plateau for Atiku Group' ta yi watsi da wannan sanarwa ta Jang, Shugaban ...
Sai dai kuma wata kungiya mai suna 'Plateau for Atiku Group' ta yi watsi da wannan sanarwa ta Jang, Shugaban ...
Na yarda da kayen da Atiku ya yi mana, kuma zan taya shi kamfen
Mukan hada watanni hudu kafin gwamnatin ta biya mu rabin albashin wata daya.
An kama Dariye da laifin saka wasu daga cikin kudaden a asusun jam'iyyar PDP a wancan lokaci
An yi haka ne saboda a tabbatar da zaman lafiya mai dorewa a jihar.