Wani dattijo ya maka budurwar sa a kotu don ta ki auren sa byAisha Yusufu July 10, 2018 A wannan lokacin duk sanda na ziyarce ta nakan bata kyautan Naira 1000 zuwa 2,000.