Buhari ya yafe wa kwamandan soja laifin ɗauri saboda tserewa daga artabu da Boko Haram
Enitan ɗa ne ga gogaggen ɗan taratsin nan marigayi Beko Ransome-Kuti, kuma ɗan'uwa ga Fela Ransome-Kuti.
Enitan ɗa ne ga gogaggen ɗan taratsin nan marigayi Beko Ransome-Kuti, kuma ɗan'uwa ga Fela Ransome-Kuti.
Babban Akanta Janar na Tarayya, Ahmed Idris ne ya bayyana haka a ranar Alhamis.
Sannan kuma ta umarci Gwamnati ta biya Kamfanin naira 300,000 na bata mata lokaci da tayi.
Akanta Janar na Tarayya, Ahmed Idris ne ya bayyana haka, a matsayin maida martani ga Kungiyar Malaman Jami'o'i ta Kasa.
Micheal ya maka Cif Jojin ne kotu, a gaban Mai Shari’a na Babbar Kotun Tarayya, Abuja.
Saraki ya ce Sufeto Janar Adamu ya yi alkawarin za a kara matakan tsaro a kan hanyar Abuja zuwa Kaduna.
Buhari na ganawar sirri da Sufeto Janar din 'Yan sandan Najeriya
Cikin kayan da aka kwato sun hada da tankar yaki, tulin bindigogi, albarusai...,
Babangida da Obasanjo ne suke da kaso mafi yawa a hannun jarin bankin.