Atiku da Peter Obi na ganawar Sirri
Zai fafata da dan takarar jam'iyyar APC, wato shugaba mai ci a yanzu, Muhammadu Buhari.
Zai fafata da dan takarar jam'iyyar APC, wato shugaba mai ci a yanzu, Muhammadu Buhari.
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, ta yi karin haske dangane da umarnin hana amfani da wayoyin hannu ...
Chukwu ya bayyana haka ne a wajen taron jam'iyyar PDP dake gunana a hedikwatar jam'iyyar a Abuja.
Duk da dai Obasanjo baya tare da Jam'iyyar APC, a wannan zabe dai yayi APC ne.
Jam'yyun suna shirin ka da Buhari.
Ya ce an gudanar da taron ne a babban dakin taro na Majalisar Tarayya.
Kungiyoyin matasa a Jihar Adamawa sun yi kira ga Nuhu Ribadu ya fito takarar gwamnan jihar.
Makarfi zai fafata da irin su tsohon gwamnan jihar Jigawa Sule Lamido.
Kwamitin wanda ke karkashin Gwamna Simon Lagong na Filato, ciki har da Boss Mustapha, Sakataren Gwamnatin Tarayya.
“Wannan rana abin farin ciki ce ga dukkanin masu so dimokradiyya tabbatacciya ta dore a kasar nan.