DAKATAR DA TIWITA A NAJERIYA: Muna tare da gwamnati dari bisa dari – Jam’iyyar APC
Malami ya ce an saka doka a kasa kuma dole abi doka, saboda haka idan wani ya ci gaba da ...
Malami ya ce an saka doka a kasa kuma dole abi doka, saboda haka idan wani ya ci gaba da ...
Sai dai kuma Wike ya tada jijiyoyin wuya kan wadannan kalamai inda ya ce PDP ta rufa wa Inyamirai asiri ...
An bada rahoton mutuwar mutum 10 a jihar Kogi, ciki kuwa har da dan uwan Sanata Dino Melaye.
Wadannan kuwa a ta bakin sa, ya ce duk sun kauce wa dokokin zabe da kuma dokar kasa.
Jihohin sun hada da Imo, Ogun, Zamfara da kuma Ondo.
Mun gayyaci duk 'yan takara, ban san dalilin rashin zuwan su ba
APC ta yi barazanar hukunta wadanda ba su janye kara a kotu ba
Tuni dai PDP ta tsaida Bello Matawalle a matsayin dan takarar gwamnan jihar.
Sannan kuma da yawa daga cikin mambobin majalisar wakilai basu halarci aron gangamin ba.
Yayin da APC ta ce ka kashe naira bilyan 2.9, ita kuma PDP ta bayyana cewa naira bilyan 4.8 ta ...