TINUBU GA OBASANJO: Ka na yi mana shiga sharo ba shanu a APC fa, babu ruwan ka da harkar mu
Mu ba bukatar sa muke ba, ya tafi can ya ci gaba da harkokin sa.
Mu ba bukatar sa muke ba, ya tafi can ya ci gaba da harkokin sa.
Ya ce yin haka zai taimaka wajen hana wasu hayewa kan kujerar mulkin jam’iyyar ba tare da amincewar jam’iyyar ba.