Karancin masu shiga jami’o’i gagarimar matsala ce – Shugaban NUC
Yayin da a jami'o'i mallakar gwamnati kuwa, kashi 42 bisa 100 ne mata, kashi 58 bisa 100 kuma maza.
Yayin da a jami'o'i mallakar gwamnati kuwa, kashi 42 bisa 100 ne mata, kashi 58 bisa 100 kuma maza.
Za su iya hada karfi da manyan kamfanoni da cibiyoyin bayar da tattafi irin su Dangote domin bayar da kyaututtukan
An kai matsayin da har luwadi suna yi da dalibai maza.
Arewa maso Gabas da ya hada da Gombe, Adamawa, Bauchi, Yobe da Barno, akwai jami’a 2 kacal.
Kungiyar ta sanar da haka ne bayan zama da tayi da wakilan gwamnati a Abuja.
Ya yi wannan alwashin ne a taron bayar da lambobin yabo na Gwarzon Shekara da Silver Bird ya shirya a ...
A shekarar 2018 da ta gabata kuwa an raba naira milyan 785 ga kowace jami'a.
Najeriya ta bada umarnin rufe dukkan jami’o’in da ba su da rajista
ASUU ta tafi yajin aiki ne tun a ranar 4 Ga Nuwamba, 2018.
Sabbin jami'oin da gwamnatin tarayya ta amince da kafa su