GOMBE: Ba ayi adalci a zaben fidda dan takarar gwamna na PDP ba – Jamilu Gwamna byAisha Yusufu October 2, 2018 0 Yayi kira ga uwar jam'iyyar dake Abuja da ta soke zaben kwata-kwata.