Zaharaddeen Sani, Jamila Nagudu da Halima Atete za su bakunci kasar Ghana a shagulgulan Sallah
Ana sa ran cewa dai za ayi Sallah ranar Lahadi ko Litinin mai zuwa.
Ana sa ran cewa dai za ayi Sallah ranar Lahadi ko Litinin mai zuwa.
Nuhu Abdullahi jarumi ne wanda yayi fice a shirya Fina-finan Hausa a arewacin Najeriya.
Jamila ta ce lafiyar ta lau.
“ Ni fa har kwaikwayonsu na keyi a soyyayyata da saurayi na. Idan ka ga Adam da Tsamiya to hankalinka ...