Hukumar Shige-da-fice ta dakatar da jami’in ta da aka ɗauka a bidiyo yana ƙarɓar cin-hanci
A cewar Nandap, halayen jami’in, wanda aka ɗauka a cikin wani faifan bidiyo da ke yawo a shafukan sada zumunta, ...
A cewar Nandap, halayen jami’in, wanda aka ɗauka a cikin wani faifan bidiyo da ke yawo a shafukan sada zumunta, ...
FAAN ta shaida cewa tsohon gwamna Yari ya ki bin dokokin da aka saka a tashohin filin jiragen saman Najeriya ...
Mista Adenipekun ya ce daga cikin mutane 135,945 da suka yi rajistar rubuta jarabawar, 133,223 kadai suka rubuta jarabawar.