Osinbajo ya nuna takaicin yadda likitoci ke barin Najeriya byAshafa Murnai November 21, 2017 0 Sama da likitoci 100 sun ajiye aiki a Asibitin Koyarwa na Jami’ar Ibadan a wanan shekara.