Matasan Najeriya za su iya jan akalar makomar zaben 2019 – Shugaban INEC byAshafa Murnai August 8, 2018 0 Ya ce zaben gwamnan jihar Ekiti da ya gabata kwanan baya, an samu ‘yan takara 37.