Kotu ta soke belin Nnamdi Kanu, ta ce a gaggauta kamo shi byAshafa Murnai March 28, 2019 0 Kanu ya gudu ne bayan da sojoji suka yi wa gidan sa kawanya, inda ya sulale.