Kotu ta umarci sojoji biyan diyyar naira miliyan 11 ga wanda aka tsare ba kan ka’ida ba
Takardar kara ta nuna cewa an kashe Stephen a gonar sa, kuma an zargi wasu mutanen kauyen Shangom.