YA GUDU BAI TSIRA BA: Sojoji sun damƙe makashin Arɗon Fulanin Filato a maɓuyar sa, a Legas
A ranar 24 ga Satumba ce dai aka nemi Arɗo Idris aka rasa, lokacin da ya ke kan hanyar sa ...
A ranar 24 ga Satumba ce dai aka nemi Arɗo Idris aka rasa, lokacin da ya ke kan hanyar sa ...
Tun farko mun ga wannan soja cikin motarsa a guje yana ta tangal-tangal ya wuce mu, daga nan ne muka ...
Amma sai dai ko uffan har yanzu gwamnatin Buhari bata ce ba game da haka.