Dalibai 100 ba su rubuta jarabawar JAMB a Adamawa ba- Hukumar JAMB
Har zuwa yanzu hukumar bata sami wata bayani game da rashin zuwan wadannan dalibai ba.
Har zuwa yanzu hukumar bata sami wata bayani game da rashin zuwan wadannan dalibai ba.
Za a kammala rubuta jarabawar JAMB din ne ranar 17 ga watan Maris.
Ga sunayen wuraren a nan.
Littafin karatu ko na rubutu.
Da shi Tanko da Philomena da ta ce maciji ne ya hadiya kudin duk hukumar ta ce za ta hada ...
Fabian Benjamin ya nuna takaicin sa ga abinda ya faru, cewa hakan abin ayi juyayi ne akai, ba ya zama ...
An shirya taron ne musamman domin tattauna hanyoyin da za bi a shirya jarabawar.
Wannan tonon silili da aka yi wa tsoffin shugabannin JAMB, an yi shi ne jiya Laraba a fadar Shugaban Kasa ...
Hukumar shirya jarabawar shiga jami’o’i na Kasa JAMB ta sa ranar daya ga watan Yuli domin sake ba daliban da ...
Shugaban hukumar Ishaq Oloyede ne ya fadi hakan a wata hira da yayi da gidan talabijin din Channels.