Yadda mai bada shaida ya fallasa yawan kamfanoni da maka-makan gidajen da tsohon Shugaban Hukumar NECO da JAMB ya mallaka
Wannan mai bayar da shaida na farko dai ya fara bayar da shaidar sa, yayin da ƙoƙarin daidaitawa ta hanyar ...
Wannan mai bayar da shaida na farko dai ya fara bayar da shaidar sa, yayin da ƙoƙarin daidaitawa ta hanyar ...
Dalibi na farko cikin jerin daliban shine Monwuba Chibuzor Chibuikem, namiji, mai lambar rajista, 10054281ID, daga jihar Legas.
Yanzu sai da kawai ayi sha'ani, domin har da malamai da masu makarantu ake haɗa baki a shirya wa ɗalibai ...
Kakakin ma’aikatar ilmi, Ben Gooong, ya bayyana wannan shawara na gwamnati a sanarwa da ya fitar ranar litinin.
Jami'a daya ta ce ita ma sai mutum ya samu maki 220 a jarabawar JAMB za su bashi gurbin karatu.
Alkaluman bayanan sun nuna cewa dalibai 444,947 suka samu shiga jami'o'in kasar nan.
Biyu daga cikin daliban 'yan jihar Anambra ne kuma sun samu maki 365 da 363.
Dalibai da dama sun jinjina wa gwamnati bisa wannan kokari da tayo tana mai cewa hakan ma zai taimakawa dalibai ...
Adamu ya ce za a dauki mumunar mataki kan duk jami’ar da bata yi haka ba.
Sai dai kuma ya ce amma tilas za a yi amfani da ita a jarabawar shekarar 2021.