AZUMIN RAMADAN: Duk dan kasuwar da ya boye kaya a Kano, za mu fasa kanti da suto mu raba wa talakawa kayan –Muhuyi Magaji
Ya nuna damuwar cewa a lokacin korona masana’antu da dama ba su samu damar iya sarrafa kayayyaki musamman kayan masarufi ...
Ya nuna damuwar cewa a lokacin korona masana’antu da dama ba su samu damar iya sarrafa kayayyaki musamman kayan masarufi ...
Jami'in hulda da jama'a na hukumar Nabilusi Kofar-Na’isa ya sanar da haka a wannan mako a garin Kano.
Gaskiyar magana ita ce ba za mu lamunta da irin yadda jama'a ke bijire wa dokoki da ka'idojin kiyayewa da ...
Ba shi Kadai ba har da matar sa da ita ma aka yi gwajin jinin ta bata da da cutar.
Zuwa yanzu dai mutane 368,226 ne suka kamu a duniya tun daga farkon bullar cutar cikin watan Disamba, a birnin ...
Jam’iyyar APC mai mulki ta fitar da sanarwar damuwar ta, ganin yadda jam’iyyar adawa ta PDP ba ta yin adawa ...
Buhari ya zabtare kashi 94% na kudaden Shirin Inganta Rayuwar Al’umma
Buhari ya yi tir da Dattawan Arewa da suka yi kiran Fulanin Kudu su dawo gida
Kashi 70 bisa 100 na wadanda aka tamabaya ne suka bada wannan fatawar maciya hanci, rashawa da almundahanar.
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Katsina ta tabbatar da faruwar lamarin.