‘Yan sanda masu karbar kudin beli ba su da bambanci da masu garkuwa da mutane – Kwamishinan ‘Yan Sanda
Ina bada shawarar cewa mu kaurace wa cin rashawa, domin ta na bata mana suna kwarai da gaske.