An tsinci gawar budurwa da ‘yan fashi su ka yi lalata da ita har sai da ta rasa ranta a Taraba
Ko da aka dauki gawar aka kai asibiti, sai likita ya tabbatar cewa fyade aka yi mata na rashin Imani ...
Ko da aka dauki gawar aka kai asibiti, sai likita ya tabbatar cewa fyade aka yi mata na rashin Imani ...
Wani jami'an dan sanda ne ya dirka wa direban tanka bingiga, ya mutu nan take, saboda tankiyar cin hancin naira ...
An bindige ‘yan sandan kamar mita 100 daga inda shingen sojojin ya ke.
Kusan duk waɗanda suka tattauna da wakilin mu a garin sun ba da bayanai iri ɗaya ne.
Anyi kokarin a ji ta bakin sojojin dake aiki a wannan yanki sai dai ba a dace ba domin kuwa ...
Rundunar ‘yan sandan ta ce ba za su taba bari wasu batagari su hana jama’a zaman lafiya a jihar ba.
A lokacin tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ne daga 1999 zuwa 2006, aka kashe dala bilyan 16 a batun hasken ...
Za mu hukunta wanda ya kai wa ofishin mu hari.
Mafi yawan ‘yan Najeriya basu san me ake kira alkaryar makiyaya ba
Garba Umar ya sanar da haka ne yau a garin Jalingo