Kotu ta umarci Rundunar Sojojin Najeriya ta bari mazauna Jaji na noma a filayen dake kusa da bariki
Livingston ya ce sojojin na hana wadannan monoma noma a filayen su da sojojin ke kokarin katangewa a cikin barikinsu.
Livingston ya ce sojojin na hana wadannan monoma noma a filayen su da sojojin ke kokarin katangewa a cikin barikinsu.
Ya ce rundunar ta aika da jami'an tsaro 18 domin inganta yaki da mahara da masu garkuwa da mutane da ...
An tsinto gawar Kwamandar Sojan Ruwa da ta bace cikin makonni biyu da suka gabata a Kaduna.
Shi dai wannan soja daya ne daga cikin sojojin da zasu yi tafiya kasashen Afrika ranar Lahadi