Dakarun Sojin Najeriya sun fatattaki maharan Boko Haram a Jagana byAshafa Murnai July 27, 2018 0 Dandazon 'yan Boko Haram ne suka yi kokarin kutsawa cikin garin dauke da muggan bindigogi.