Duk wanda ya bi JOHESU yajin aiki ba za a biya shi albashi ba – Gwamnati
Gwamnati ta ce a mika mata sunayen wadanda suka yi ta zuwa aiki cewa su ne za ta biya albashi.