NIGERIA AIR: Hadi Sirika ya zargi Honorabul Nnaji da neman cin hanci da cuwa-cuwa
Sirika ya yi wannan iƙirarin ranar Lahadi, lokacin da ake tattaunawa da shi a Gidan Talbijin na ARISE.