Yadda aka haife ni a Najeriya, kuma na tashi a cikin ta –Atiku
Mahaifiyar Atiku kuwa mai suna Aisha Kande, ‘yar wani basarake ce daga Dutse, Jihar Jigawa. Ya ce iyayen sa duk ...
Mahaifiyar Atiku kuwa mai suna Aisha Kande, ‘yar wani basarake ce daga Dutse, Jihar Jigawa. Ya ce iyayen sa duk ...
Kuma doka ce ta maida Jada a cikin Najeriya.
Ganye a wancan lokacin nan ne hedikwatar Kamaru ta Birtaniya, wadda aka hade da Najeriya.
Mutane dai sai tururuwa suke yi zuwa gidan da abin ya faru domin ganin ko yaya.