BELIN DASUKI: Kotu ta aika wa SSS da Ministan Shari’a sammacin su saki Dasuki byAshafa Murnai July 18, 2018 Tun jiya ‘yan uwa da abokan arzikin Dasuki suka cika gidan sa su na jiran isowar sa.