Anyi wa sarkin Hadejia, Adamu Abubakar-Maje allurar rigakafin Korona byAbubakar Maishanu March 23, 2021 0 Sarkin yabi duk ka'idojin da ake bi kafin ayi masa rigakafin, inji Talaki.