Dalilin da ya sa Croatia ta lallasa Najeriya – Kocin Najeriya byAshafa Murnai June 18, 2018 0 Kocin na Najeriya ya ce gaba dayan ‘yan wasan na sa ba su ji dadin yadda wasan ya karke ba.