HOTONA: An ɗaura auren Oluwon Iwo da gimbiya Firdauz, Jirkar Sarkin Kano Marigayi Ado Bayero a Kano
Gimbiya kuma sarauniya Firdauz ta yi karatu a birnin Kano kuma yanzu tana da shekaru 27 da haihuwa.
Gimbiya kuma sarauniya Firdauz ta yi karatu a birnin Kano kuma yanzu tana da shekaru 27 da haihuwa.
Ya ce ya zabi haka ne domin ya bi yadda ake yi a masarautun yankin Arewa.