KORONA BAIROS: Gwamnati ta rufe Kasuwannin Wuse da UTC na kwanaki uku
Mahukunta a babban birnin tarayya Abuja sun garkame shahararren kasuwar Wuse dake tsakiyar gari.