KWAN-GABA-KWAN-BAYA: Yayin da Gwamnatin Buhari ke dukan kirjin gamawa da Boko Haram, a lokacin su ke kara kafa sansanoni a wasu jihohi
ISWAP, wato 'Islamic State of West Africa', su ne ke jidalin yakin ganin sun kafa shari'ar musulunci a kasashen Afrika ...