TAMBAYA: Mata mai yi wa mijin ta asiri. Shin hakan hujja ce ga mijin ranar Kiyama?
Ya Allah! ka tsaremana Imaninmu da Mutuncinmu. Amin.
Ya Allah! ka tsaremana Imaninmu da Mutuncinmu. Amin.
Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW.