ABU LULLUBE: Sanatoci sun amince da kudirin da ba su san abin da ya kunsa ba
Sai dai kuma Shugaban Majalisar Dattawa Ahmed Lawan ya gwasale su, ya ki amincewa da korafin na su.