GARGAƊIN IRAN GA ISRA’ILA: Kada ku kuskura ku ce za ku ɗau fansar harin da muka kai
Ya ƙara da cewa Birtaniya da kasashen da ke ƙawance da Isra'ila za du bi abin sannu a hankali domin ...
Ya ƙara da cewa Birtaniya da kasashen da ke ƙawance da Isra'ila za du bi abin sannu a hankali domin ...
Daulolin Babila, Habasha, Ruma, Ingila, Rasha, Girka, Masar sunyi zama kololuwar karfi da mulki, amma a yau suna ina?
Wani babban jagoran dakarun tawayen Houthi na Yemen, ya jaddada barazanar cewa Yemen za ta zama maƙabartar ƙaburburan Amurka.
Muna son mu bayyana cewa: kasancewar Isra’ila ita ce take mulkin mallaka, kuma ita ce take da iko a mashiga ...
Ku ɗin nan a matsayinku na al’ummar duniya, da shugabannin addinai, da shugabannin siyasa, da masu tasiri a cikin rayuwar ...
Mutunta ƙimar ɗan Adam, dimokraɗiyya da tausayin ɗan Adam duk sun kau daga zukata a duniya, sai dai ƙarya kawai." ...
Ya ƙara jaddada buƙatar tsagaita wuta saboda yadda lamarin ke ƙara ƙazancewa a Gaza, da kuma neman zaman lafiya a ...
Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan ya gargadi mahukuntan Isra'ila da kada su bi 'yan kungiyar Hamas a yankin Turkiyya.
Ban san irin kalaman da zan yi amfani da su domin nuna jimamin mu ba." Haka Tedros ya bayyana a ...
Ma'aikatan dai su na ɓangaren agaji ne a ƙarƙashin Ƙungiyar Agaji a Sansanin 'Yan Gudun Hijira ta Majalisar Ɗinkin Duniya ...