Muhimman Wasiyoyin Da Zasu Amfane Mu Duniya Da Lahira, Matukar Munyi Amfani Da Su, Daga Imam Murtadha Gusau
Shagaltuwa da tsarkake zuciya, yafi muhimmanci sama da yawan Sallah da yawan azumi amma tare da tsatsar zuciya.
Shagaltuwa da tsarkake zuciya, yafi muhimmanci sama da yawan Sallah da yawan azumi amma tare da tsatsar zuciya.
"Bana tunanin wanda yake son Allah da Manzonsa zai taɓa iya daina yiwa Manzo (SAW) salati har abada."
Manyan malaman darikar Tijjaniya, daga kasashen Afirka da dama sun halarci wannan taron nadi a Sokoto.
Ya ce gara ma tun da wuri 'yan Najeriya su kama turbar kiran sunan mahalicci, ba hauragiyar soki-burutsun da ake ...
Sannan kuma kai Buratai, mun ga kamar ka gaji ne ko, ka saurari ranar ka kaima domin tananan zuwa.
Shi dai wannan kudiri, gwamnatin Kaduna ta mika shi majalisar jiha tun a 2016.
Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW.
Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW.
Hujjah akan wannan shine ingantaccen Hadisin uwar Muminai Ummu Salmah (RA)
An ruwaito cewa jami’an tsaron Isra’ila sun yi amfani da bakonon tsuhuwa da harsasai wajen hana Falasdinawa tsallakawa.