‘Yan Bindiga sun kai hari ofishin EFCC a Abuja byMohammed Lere August 16, 2017 0 Maharan sun kai farmaki ofishin ne da safiyar Laraba inda suka yi ta barin wuta.