Buhari da El-Rufai za mu yi a 2019 – Cewar Jam’iyyar APC reshen Kaduna byMohammed Lere September 18, 2017 0 Jam’iyyar ta sanar da haka ne a taron gangami na jam’iyyar da tayi jiya a garin Kaduna.