KADUNA: Buhari zai sake zuwa Kaduna don yi wa El-Rufai Kamfen
Kowa dai a cike yake yana jiran Allah ya kaimu ranar Asabar ya zabi wanda ya ke so.
Kowa dai a cike yake yana jiran Allah ya kaimu ranar Asabar ya zabi wanda ya ke so.
Chedi ya ce hukumar za ta bada karfi wajen ganin ‘yan siyasan jihar sun yarda da ayi irin wannan muhawara ...
Zan dawo da martabar Kaduna a idanun mutanen jihar da kasa bakio daya
An gudanar da taron ne a filin wasa na Ranchers Bees da ke Kaduna.
Sani Bello ya bayyana dalilan da ya sa ya fice daga PDP kamar haka
Isah ya bayyana haka ne a takarda da ofishin yada labaran sa ta fitar, wanda jaridar Daily Trust ta wallafa.
Tsohon gwamna Ramalan Yero ya samu kuri'u 36.
Sakataren jam'iyyar Ibrahim Wusono yayi karin bayani kan wannan shawara da jam'iyyar ta dauka.
Aruwan ya bayyana haka ne a tattaunawa da yayi da 'yan jarida a garin Kaduna.
" Bayan haka ya rage darajar ma'aikatan gwamnatin jihar yadda kasan ba Kaduna ba."