Zan rage kuɗin makaranta sannan in inganta harkokin noma da mutunta jam’ar jihar Kaduna – Ashiru
Sannan kuma ya ce duk wanda aka kora a jihar Kaduna zai dawo da su sannan waɗanda ba a biya ...
Sannan kuma ya ce duk wanda aka kora a jihar Kaduna zai dawo da su sannan waɗanda ba a biya ...
“Idan har aka zabe ni gwamna rashin tsaro na daga cikin matsalolin da zan fara kakkabewa a cikin shekara daya ...
A karshe Ashiru ya ce mutanen Kaduna ba za su yi da na sanin zaɓen jam'iyyar PDP a jihar ba ...
Hakan ya biyo bayan rahotannin da su ka tabbatar da cewa wasu matasa sun kai wa magoya bayan jam'iyyar PDP ...
Haka kum maganar tsaro, zamu maida hankali matuka wajen hada kai da sarakuna domin samar da tsaro. Masu Unguwanni, Dagatai
Mazauna jihar Kaduna da wasu da korar ya shafa sun yi tir da wannan mataki da gwamnatin Nasir ya ɗauka ...
Ashiru ya doke tsohon gwamna Ramalan Yero, Sani sidi, Haruna Saeed, da Shehu Sani a zaben fidda gwani da aka ...
Ashiru ya ce dalilin matsalar rashi tsaro da rarrabuwar kai a jihar Kaduna ya sa an samu koma baya a ...
Elisha Kurah ya bayyanawa kotu cewa lallai suna bukatan kotu ta amince a sake kirga zaben gwamna na Kaduna da ...
Bayan kammala bayyana sakamakon zaben Kaduna, El-Rufai ya ba Ashiru ratan kuri'u sama da 230,000