HARKALLAR GANDUJE: ’Yan sanda sun hana dalibai yi wa Gwamnan Kano zanga-zanga byAshafa Murnai October 17, 2018 An rika nuno Ganduje na karbar kudade a hannun wasu da ake zargin ‘yan kwangila ne.