Ba bidiyon BBC ba ce ta sa muka hana shigowa da sarrafa maganin Kodin a Najeriya – Ma’aikatar Lafiya
Dama can gwamnati na shirin dakatar da hakan sai ga kuma wannan bidiyo na BBC da tayi.
Dama can gwamnati na shirin dakatar da hakan sai ga kuma wannan bidiyo na BBC da tayi.
A karshe Adewole ya yi kira ga JOHESU da su hakura su janye yajin aikin.
Gwamnati ta kafa kwamiti da a yanzu haka yana tattauna hanyoyin da suka fi dacewa a bi domin biyan bukatun ...
Za a samar musu da kula.
Alemu ya ce za a kashe dala miliyan 127 wurin kawar da cutar shan inna.
Yusuf yayi jawabin sa na farko a Sokoto.
Ministan Kiwon Lafiya Isaac Adewale ne ya sanya hannu a takardar dakatarwar.
"Hakan zai samar wa mutane sirrin da suke bukata sannan zai sa mutum yasan inda ya sa gaba.
Sakamakon binciken ya nuna Usman Yusuf ya tafka laifi.
Idan ba a manta ba a kwanakin baya ne ministan kiwon lafiya Isaac Adewole ya dakatar da shugaban hukumar inshorar ...