Za a kara wa mata hutun shayarwa a Najeriya – Inji Ministan Lafiya
A karshe jami’ar UNICEF Pernille Ironside ta yaba wa ma'aikatan.
A karshe jami’ar UNICEF Pernille Ironside ta yaba wa ma'aikatan.
Bincike ya nuna cewa duk shekara cutar na yin ajalin mutane miliyan 1.3.
Ministan ya fadi haka ne a taton masana da aka yi a garin kano a makon da ya gabata.
Isaac ya ce yin haka zai taimaka wajen gane masu dauke da cutar da kuma magance yaduwar cutar a kasar ...
Yin hakan ne kadai hanyar samun tabbacin rabuwa da wannan cutar a kasar.
Za a fara amfana da wannan tallafi ne daga shekarar 2021 zuwa 2028.
A matsayin mu Likitoci wato shugabanin fannin kiwon lafiya
Sannan kuma an ganu cewa shan taba sigari na rage yawan tsawon shekarun da mutum zai yi da shekaru 15.
Yajin aikin da ma’aikatan asibitocin kasar nan karkashin kungiyar JOHESU suka shiga tun a ranar 17 ga watan Afrilu ya ...
Ministan kiwon lafiya Isaac Adewole ne ya sanar da haka a lokacin da yake zantawa da manema labarai a Abuja.