Yadda aka Kaure da cacan baki tsakanin ‘Yan takarar Gwamna a Kaduna a wurin Mahawarar BBC
A yau Laraba ne aka yi muhawara tsakanin 'yan takarar gwamnoni na jihar Kaduna a dakin taro na Jami'ar Kaduna
A yau Laraba ne aka yi muhawara tsakanin 'yan takarar gwamnoni na jihar Kaduna a dakin taro na Jami'ar Kaduna
PDP ta daba wa kanta wuka ne zaban Isa Ashiru da ta yi
Ina kalubalantar El-Rufai, Ashiru da duk dan takarar gwamna a Kaduna su zo mu gwabza a muharawa.