Sheikh Isyaka Rabiu ya rasu a Landan
Fitaccen malamin addinin musuluncin nan kuma attajiri mazaunin garin Kano Isyaka Rabiu ya rasu yau a birnin Landan.