SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Karon-battar ƙarshe tsakanin lauyan Peter Obi da lauyoyin INEC, Tinubu da APC
Ɓangarorin uku sun yi wa Obi rubdugun cewa ya kasa kawo hujjoji a dukkan bayanan rashin cancantar Tinubu da ya ...
Ɓangarorin uku sun yi wa Obi rubdugun cewa ya kasa kawo hujjoji a dukkan bayanan rashin cancantar Tinubu da ya ...
Babban Lauyan Obi, Livy Uzoukwu ne ya gabatar da kwafen adadin waɗanda suka yi zaɓe da adadin Katin Rajistar Zaɓe ...
AWS Incorporated a ƙarƙashin Amazon ne suka buɗe wa INEC Rumbun Manhajar Tattara Sakamakon Zaɓe ta IReV, a lokacin zaɓen ...